Get Instructions
main picture
Title Bar
Go To Main Menu Print Page previous page PagePage Total next page
Play Button This is the ___ public affairs office. Play Button wan-nan shee-ne opee-shen hoolDa da jama-a na ___ Wannan shine opishin hulɗa da jama'a na ___
Play Button This is not the public affairs office. Play Button wan-nan ba opee-shen hoolDa da jama-a baney Wannan ba opishin hulɗa da jama'a bane
Play Button What is your name? Play Button meeney ne soo-nan-ka? Mine ne sunanka?
Play Button What media organization do you represent? Play Button kana aikee da wa-chey ka-par waTSa la-ba-rai ney? Kana aiki da wace kafar wasa labarai ne?
Play Button Where is your organization based? Play Button a eena ma-aikatar-ka takey? A ina ma'aikatarka take?
Play Button What is your publication? Play Button wa-chey chey moo-jal-lar ka? Wace ce mujallarka?
Play Button What is your program? Play Button wane ee-ren shee-ree kakey? Wane irin shiri kake?
Play Button What is the subject of this article? Play Button a kan mey Kasee-dar takey magana? A kan me ƙasidar take magana?
Play Button What is your question? Play Button mee-ney ney tam-bayarka? Mine ne tambayarka?
Play Button Could you please ask the question in a different way? Play Button ko zaka sah-key tamba-yar ta watah hanyah ta daban? Ko zaka sake tambayar ta wata hanya ta daban?
Play Button Could you please use simpler language? Play Button ko zaka yee anpaa-nee da loog-gah mai sauKee? Ko zaka yi anfani da lugga mai sauƙi?
Play Button What is your deadline? Play Button yaushe ney TSawon wa-aden-ka? Yaushe ne tsawon wa'adinka?
Play Button Tomorrow Play Button gobey Gobe
Play Button In two days Play Button chee-ken kwa-nakee-beeyoo Cikin kwannaki biyu
Play Button In three days Play Button chee-ken kwanakee ook-koo Cikin kwannaki ukku
Play Button Next week Play Button makon go-bey Makon gobe
Play Button Next month Play Button watan go-bey Watan gobe
Play Button What is your phone number? Play Button meeney ney lam-bar-ka ta wa-yar tar-ho? Mine ne lambarka ta wayar tarho?
Play Button 1, 2, 3, 4, 5, 6, 7, 8, 9, 10 Play Button Daya, beeyoo, ook-koo, hooDoo, beeyar, sheeda, bahkwai, takwas, tara, goma Ɗaya, biyu, ukku, huɗu, biyar, shida, bakwai, takwas, tara, goma
Play Button Please say one number at a time. Play Button don al-lah ka paDee lam-bah Daya ba-yan Daya Don Allah ka faɗi lamba ɗaya bayan ɗaya
Play Button A press release on that subject is being prepared. Play Button ana shee-ren bada sanar-war Yan-jaree-da kan wan-nan ma-gah-na Ana shirin bada sanarwar 'yanjarida kan wannan magana
Play Button There will be a press conference on that subject. Play Button za a kee-rah tah-ron Yan jaree-da kan maganar Za'a kira taron 'yanjarida kan maganar
Play Button The time for the press release has not been decided yet. Play Button ba-a TSai-da loka-chen-da za-a bada sanar-war Yan jaree-da ba too-koo-na Ba'a tsaida lokacinda za'a bada sanarwar 'yanjarida ba tukuna
Go To Main Menu Print Page DLIFLC 2007 previous page PagePage Total next page