 |
Wear this badge where it can be seen. |
 |
 |
kasa wan-nan bahjen eenda akey eeya ganen-sa |
 |
Ka sa wannan bajen inda ake iya ganinsa |
 |
 |
Leave your camera with this person. |
 |
 |
ka bar kya-ma-rar-ka wajen wan-nan mootoom |
 |
Ka bar kyamararka wajen wannan mutum |
 |
 |
Leave your cell phone with this person. |
 |
 |
ka bar wayar-ka ta sa-loo-la wajen wan-nan mootoom |
 |
Ka bar wayarka ta salula wajen wannan mutum |
 |
 |
I am your escort. |
 |
 |
nee-ne mai rakah ka |
 |
Ni ne mai raka ka |
 |
 |
He is your escort. |
 |
 |
shee-ne mai raka ka |
 |
Shine mai raka ka |
 |
 |
Follow them. |
 |
 |
bee-soo |
 |
Bi su |
 |
 |
You will ride with me in that vehicle. |
 |
 |
zaka tapee tarey da nee chee-ken wach-chan motar |
 |
Zaka tafi tare da ni cikin wancan motar |
 |
 |
You will ride with us in this vehicle. |
 |
 |
zaka tapee tarey da-moo chee-ken wan-nan motar |
 |
Zaka tafi tare da mu cikin wannan motar |
 |
 |
You will ride with him in that vehicle. |
 |
 |
zaka tapee tarey dashee chee-ken wach-chan motar |
 |
Zaka tafi tare da shi cikin wancan motar |
 |
 |
You will ride with her. |
 |
 |
zaka tapee tarey da eeta |
 |
Zaka tafi tare da ita |
 |