 |
I do not wish to give an interview. |
 |
 |
bana son ayee heera da nee |
 |
Bana son ayi hira da ni |
 |
 |
He does not wish to give an interview. |
 |
 |
baya son ayee heera da shee |
 |
Baya son a yi hira da shi |
 |
 |
She does not wish to give an interview. |
 |
 |
bata son ayee heera da eeta |
 |
Bata son ayi hira da ita |
 |
 |
I am not qualified to answer that question. |
 |
 |
bana da eekon amsa wan-nan tam-bayar |
 |
Bana da ikon amsa wannan tambayar |
 |
 |
She is not qualified to answer that question. |
 |
 |
bata da eekon amsa wan-nan tam-bayar |
 |
Bata da ikon amsa wannan tambayar |
 |
 |
He is not qualified to answer that question. |
 |
 |
baya da eekon amsa wan-nan tam-bayar |
 |
Baya da ikon amsa wannan tambayar |
 |
 |
He does not want to answer that question. |
 |
 |
baya son amsa wan-nan tam-bayar |
 |
Baya son amsa wannan tambayar |
 |
 |
She does not want to answer that question. |
 |
 |
bata son amsa wan-nan tam-bayar |
 |
Bata son amsa wannan tambayar |
 |
 |
I will not answer this question. |
 |
 |
ba zan amsa wan-nan tam-bayar ba |
 |
Ba zan amsa wannan tambayar ba |
 |
 |
I have no answer at this time. |
 |
 |
bana da amsar da zan bayar a yanzoo |
 |
Bana da amsar da zan bayar a yanzu |
 |
 |
I would like to stop this interview. |
 |
 |
eena son in TSaida wan-nan heera |
 |
Ina son in tsaida wannan hira |
 |
 |
She would like to stop this interview. |
 |
 |
tana son ta TSaida wan-nan heera |
 |
Tana son ta tsaida wannan hira |
 |
 |
He would like to stop this interview. |
 |
 |
yana son ya TSaida wan-nan heera |
 |
Yana son ya tsaida wannan hira |
 |
 |
No comment. |
 |
 |
ba aben chey-wa |
 |
Ba abin cewa |
 |
 |
Can you please ask the question in simpler language? |
 |
 |
ko za-kah yee tam-bayar ta wata hanyar mapee saw-Kee? |
 |
Ko zaka yi tambayar ta wata hanyar mafi sauƙi? |
 |