 |
___ will be here soon. |
 |
 |
___ zai zo nan bada jeema-wa ba |
 |
___ zai zo nan bada jimawa ba |
 |
 |
I will call on you to speak. |
 |
 |
zan nemey ka kayee magana |
 |
Zan neme ka kayi magana |
 |
 |
He will call on you to speak. |
 |
 |
zai nemey ka kayee magana |
 |
Zai neme ka kayi magana |
 |
 |
She will call on you to speak. |
 |
 |
zata nemey ka kayee magana |
 |
Zata neme ka kayi magana |
 |
 |
Please ask only one question each time you are called on. |
 |
 |
don al-lah, ka amsa tam-baya Daya kawai dook lokacheen-da aka nemey ka |
 |
Don Allah, ka amsa tambaya ɗaya kawai duk lokacinda aka neme ka |
 |
 |
You may ask one legitimate follow-up question per turn. |
 |
 |
zaka eeya sakey yen wata tambaya Daya ta keer-kee dook sada aka jooyo kanka |
 |
Zaka iya sake yin wata tambaya ɗaya ta kirki duk sadda aka juyo kanka |
 |
 |
Please wait for the interpreter to translate your question. |
 |
 |
don al-lah ka jee-ra tah-penta ya pas-sara tam-bayaar taka |
 |
Don Allah ka jira tafinta ya fassara tambayar taka |
 |
 |
Please wait for the interpreter to translate your answer. |
 |
 |
don al-lah ka jee-ra ta-penta ya pas-sara amsarka |
 |
Don Allah ka jira tafinta ya fassara amsarka |
 |
 |
That is a separate question; there may be time to address it later. |
 |
 |
wan-nan wata tam-baya chey ta da-bam, Keela za a samee lokachee daga baya a bada amsarta |
 |
Wannan wata tambaya ce ta daban, ƙila za'a sami lokaci daga baya a bada amsarta |
 |
 |
We ran out of time. |
 |
 |
lokachee ya Koore mana |
 |
Lokaci ya ƙure mana |
 |
 |
If he promised you information, be sure to give your contact information to ___. |
 |
 |
eedan yayee al-Kawa-ren baka ba-yanee, ka tabatah ka bar bayah-nen yad-da za a sameka a woo-ren ___ |
 |
Idan yayi alƙawarin baka bayani, ka tabatta ka bar bayanin yadda za'a same ka a wurin ___ |
 |
 |
If she promised you information, be sure to give your contact information to her. |
 |
 |
eedan tayee al-Kawa-ren baka ba-yanee, ka tabatah ka bar mata bayah-nen yad-da za a sameka |
 |
Idan tayi alƙawarin baka bayani, ka tabatta ka bar mata bayanin yadda za'a same ka |
 |
 |
If I promised you information, be sure to give your contact information to me. |
 |
 |
eedan nayee al-Kawa-ren baka ba-yanee, ka tabatah ka bar min bayah-nen yad-da za a sameka |
 |
Idan nayi alƙawarin baka bayani, ka tabatta ka bar min bayanin yadda za'a same ka |
 |
 |
Another session will take place later today. |
 |
 |
za a sakey wanee zama een an jeema a yau |
 |
Za'a sake wani zama in an jima a yau |
 |
 |
Thanks for your cooperation. |
 |
 |
an godey da haDen kan da ka bada |
 |
An gode da haɗin kan da ka bada |
 |