 |
I am not an official spokesperson. |
 |
 |
ba neenee ka-ka-ken hoo-kooma ba |
 |
Ba nine kakakin hukuma ba |
 |
 |
Please wait for the public affairs representative. |
 |
 |
don al-lah, ka jeera jamee-een hoolDa da jama-a |
 |
Don Allah, ka jira jami'in hulɗa da jama'a |
 |
 |
I can only tell you what I know. |
 |
 |
aben da na sanee kawai zan eeya gaya maka |
 |
Abinda na sani kawai zan iya gaya maka |
 |
 |
The situation is under control. |
 |
 |
komai lapeeya Kalau |
 |
Komai lafiya ƙalau |
 |
 |
We are doing everything we can to restore order. |
 |
 |
moona eeya ba-ken koka-ren-moo don kwan-tar da hanka-lee |
 |
Muna iya bakin kokarinmu don kwantarda hankali |
 |
 |
We are doing everything we can to protect lives. |
 |
 |
moona eeya ba-ken koka-ren-moo don karey rayoo-kan jama-a |
 |
Muna iya bakin kokarinmu don kare rayukkan jama'a |
 |
 |
We are doing everything we can to save lives. |
 |
 |
moona eeya ba-ken koka-ren-moo don cheyton rayookan jama-a |
 |
Muna iya bakin kokarinmu don ceton rayukkan jama'a |
 |
 |
There was an incident. |
 |
 |
wanee aboo ney ya paroo |
 |
Wani abu ne ya faru |
 |
 |
The incident is under investigation. |
 |
 |
ana ben-chee-ken aben-da ya paroo |
 |
Ana binciken abinda ya faru |
 |
 |
We are taking this matter very seriously. |
 |
 |
bama wasa da wan-nan al-amaree |
 |
Bama wasa da wannan al'amari |
 |
 |
People have been killed. |
 |
 |
an kashey mootaney |
 |
An kashe mutane |
 |
 |
Civilians have been killed. |
 |
 |
an kashey pararen hoola |
 |
An kashe fararen hula |
 |
 |
Names cannot be released until victims' relatives are notified. |
 |
 |
ba za-a paDee soo-na-yen ba sai an sanar-da dan-gen-soo |
 |
Ba za'a faɗi sunayen ba sai an sanarda danginsu |
 |
 |
The official spokesman is expected here soon. |
 |
 |
nan bada daDewa ba, kaka-ken hookooma zai zo |
 |
Nan bada daɗewa ba, kakakin hukuma zai zo |
 |
 |
Appropriate action will be taken. |
 |
 |
za a Daukee mata-ken da ya dachey |
 |
Za'a ɗauki matakin da ya dace |
 |
 |
We take every report of wrongdoing very seriously. |
 |
 |
bama wasa da dook wani rahoton da ya shapee aben-da ba dai-dai ba |
 |
Bama wasa da duk wani rahoton da ya shafi abinda ba daidai ba |
 |
 |
We have secured the area where the incident occurred. |
 |
 |
yanzoo woo-reen da aben ya paroo yana han-noon-moo |
 |
Yanzu wurin da abin ya faru yana hannunmu |
 |
 |
I am sorry but you have to wait for the report. |
 |
 |
ban jee da-Dee-ba, amah do-ley ka jeera rahoton |
 |
Ban ji daɗi ba, amma dole ka jira rahoton |
 |